Photos: Sabbin Kyawawan Hotunan Hafsat Idris

​ Wadannan sune sabbin hotunan da jarumar film ta kannywood wato hafsat idris ta fitar ga masoyanta  ​ ​ ​ ​ ​

MUSIC: HADDY RAPPIA FT. BOC MADAKI – SABIDA AM GOOD

Female Hausa Rapper – Haddy Rappia is out with another rap banger tune which she features the Rave of the moment in the northern part of Nigeria – B.O.C, On this amazing Rap-flick tune dubbed “Sabida am good”. You all better stay tuned to Haddy Rappia as she returns hot...

MUSIC: ZAYN AFRICA – SAURARA

​Track 3 From his EP titled ‘Before The Bangers’ , SAURARA is a Freestyle Song , a love song & a warning message from every boyfriend to their girlfriends. A Cool & Soulful AfroSoul Music. Download & Send to your girlfriends. DOWNLOAD NOW​

NEWS: RAHMA SADAU ZATA GANA DA PRIYANKA CHOPRA

Fitacciyar Jarumar Masana’antar shirya Fina-finan Bollywood Priyanka Chopra na fatan haduwa da Jarumar Fina-finan Hausa ta Kannywood Rahama Sadau a dan wani lokaci kadan mai zuwa. Tun farko Jaruma Rahama Sadau ce ta aika da sakon bankadar mafarkinta a fejin Priyanka na Twitter kan irin mafarkin da take da shi...

KANNYWOOD: ZAN DAINA RAWA DA WAKA A FILM – INJI ALI NUHU

Shahararren dan wasan Kwaikwayo na Kannywood Ali Nuhu wanda aka fi sani da Sarkin Kannywood ya bayyana ma BBC Hausa cewa ya kusa daina rawa da waka, amma fa sai idan lokaci yayi. Sarki Ali yace sau dayawa ya kan yi rawa da waka ne kadai idan hakan ya zama...

Music: Raz2razors ft Unkle K -Soldier

THE AWAITING IS MORE The BMG Front Man Raper RAZ2RAZORS Along Side UNKLE K The Best Super Rising R&B Artist Are On Their Way with A New Hit. SOLDIER The Track is Out. MIXTAPE DROPS B4 END OF THE YEAR Basakkwachen Tha MixTape I.G @_Raz2Razor Download And Enjoy Hip hop...

ALBUM: UMAR M SHERIFF – TSUNTUWA COMPLETE ALBUM

1.Download Umar m sheriff - Intro 2. Download Umar m sheriff - nayi tsuntuwar soyayya

VIDEO: SANI DANJA – BEAUTIFUL OFFICIAL VIDEO (@sanidanja)

The Jack of all trades/King of the North – Sani Danja returns with the visuals to his previously heard tune dubbed ” Beautiful”. This is coming straight after the release of “United We Stand” which features the legendary Danfo Driver. His consistency in the game is glazing from TV commercials...

KANNYWOOD: HIRA DA HAFSAT IDRIS (BARAUNIYA)

Ta fito barauniya a film, amma tace baza ta iya fitowa a karuwa ba! Hafsat Idris, wadda a industiri akafi sani da Barauniya, jaruma ce data shigo industiri da kafar dama. Ana iya cewa ta taka sahun Rahama Sadau. To amma fa nata takun ba irin na Rahama bane. Domin...

KANNYWOOD: VIDEO HIRA DA AISHA TSAMIYA

​ Wannan shine videon hira da Aisha aliyu tsamiya wanda akayi shi a asirce zaku iya kallon videon a channel dinmu ta YouTube @ArewaTunes TV kokuma kuyi download dinsa anan Watch On Youtube https://youtu.be/bW7iRUmBJQs