logoHOME
Home
music
Music
videos
Videos
gists
Gists
Tags:
Website Design

« | »

JARUMI ADAM A ZANGO YAYI ABUNDA BA A TABA YIBA A KANNYWOOD

Jarumi Adam A Zango ya jima yana yo fina finai wanda suka saba zuwa da sabon salo a

kannywood. A bana a kuma yo wani fim wanda yasha ban bam da sauran fina finan hausa na

kannywood.

Fim ne wanda ya janyo cece-kuce ga sauran daraktoci akan irin salon da fim din yazo da shi. Wasu mutanen cewa su kayi, Adam A Zango ya yi amfani da tsafi acikin fim din, amma maganar gaskiya ba wani tsafi siddabaru ne kawai na na’ura mai kwakwalwa (cumputer).

Adam A Zango ya kashe naira milliyan goma sabida fim din, domin har kasar Cameroon yaje sabida daukar fim din. sunan fim din MADUGU wanda yasha bamban da sauran fina finan

kannywood.

Tun kafuwar kannywood kawo yanzu ba’a taba yin fim mai abin al’ajabi ba kamar fim din

MADUGU. inji fasihi wanda akeyiwa lakabi da Horon Darakta Hafizu Bello.

Wannan Fim MADUGU yana da jerin fina finai takwas da Adam A Zango yace zai bada umarni a bana 2017.​

Share This With Your Friends

AREWATUNES Content Copyright Content Copyright: Please do not cut, copy or lift this page content without our concern. Images posted are believed to be published according to the U.S Copyright Fair Use Act (title 17, U.S. Code.).
AREWATUNES Content Removal Content Removal: If you believe that this page has violated your copyrighted/protected material(s), please kindly Contact Us Here for immediate removal, or mail us at yourmail@gmail.com stating the content name/URL of the page. Thanks, AREWATUNES (c)

Tags: , ,

Categories: Kannywood

Season Greetings
Season Greetings

0 Responses

Leave a Reply

« | »