NEWS: RAHMA SADAU ZATA GANA DA PRIYANKA CHOPRA

Fitacciyar Jarumar Masana’antar shirya Fina-finan Bollywood Priyanka Chopra na fatan haduwa da Jarumar Fina-finan Hausa ta Kannywood Rahama Sadau a dan wani lokaci kadan mai zuwa. Tun farko Jaruma Rahama Sadau ce ta aika da sakon bankadar mafarkinta a fejin Priyanka na Twitter kan irin mafarkin da take da shi na kasancewa kamar Jaruma Chopra.

Music: Raz2razors ft Unkle K -Soldier

THE AWAITING IS MORE The BMG Front Man Raper RAZ2RAZORS Along Side UNKLE K The Best Super Rising R&B Artist Are On Their Way with A New Hit. SOLDIER The Track is Out. MIXTAPE DROPS B4 END OF THE YEAR Basakkwachen Tha MixTape I.G @_Raz2Razor Download And Enjoy Hip hop M&M By D.J BZ ©2017

Music: Umar M Sheriff – Tsintuwa Album Song 1

Shahararren mawakin hausan nan wato umar m sheriff ya fitar da sabon kundin sa wato (Album) mai suna tsuntuwa, Tsuntuwa Album jama’a sun jima suna jiran fitowarsa to insha Allahu indai kuna tare da arewatunes.com.ng ko kuma channel dinmu na youtube http://youtube.com/arewatunestv zaku samu cikakken wannan album din  wannan itace waka ta farko a cikin