Matashin mawakin nan na masana’antar kannywood wanda ya shahara wajen wakokin soyayya wato Abdul D One ya fitar da wata sabuwar wakarsa mai suna “Ina Sonki”.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.