Shahararren mawakin matan nan wanda akafi sani da “Ado Gwanja” ya fitar da sabuwar wakarsa mai suna “Dan Hausa”.
Zaka iya sauraran wannan waka ta “Dan Hausa” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauka wannan waka a cikin wayarka cikin sauki.