Shahararren mawakin nan mai suna Auta Waziri yasaki sabon Album dinsa mai suna “Wayasan Gobe”.
Bayan tsawon lokacin da wannan mawaki yadauka bai fito da wakarsa sabuwa ba to a yanzu yafito da zafinsa.
Zaka Iya Sauke Wannan Album Din a Wayarka Daga Kasa: