Shahararren matashin mawakin nan na Kannywood wanda akafi sani da Auta Mg Boy ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Kije Dani”.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.