Auta Waziri yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Amarya”. Gaskiya zanso mata suji wannan waka saboda wannan matashin mawakin ya basu lambar sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.