Fitaccen mawakin soyayya na kannywood wanda akafi sani da Hamisu Breaker yayi wata sabuwar waka mai suna “Budurwar Kauye” dashi da Shahararren mawakin nan wato Fresh Emir & Sammani A.A.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.