Isah Ayagi ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Na kamu.” Dama kowa yasan wannan mawaki akan wakokin soyayya na hausa film to yanzu haka yakara fitowa da wata sabuwa.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Isah Ayagi – Na kamu Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Isah Ayagi – Na kamu Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.