Shahararren makidin wakokin nan na hausa wanda akafi sani da Kasheepu Amjad dashi da Fresh Emir sun saki sabuwar wakarsu wanda sukayi tare suna wakar “ALLAH Keda Magani“.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.
No Comments
Good