Lilin Baba yazo da wata sabuwar waka mai suna “Akwati” wannan waka ta hada da mawaka Northeast Records kamar haka; Meleri, Wamba, Shadow, Deezee, Official, Shatan, Sojoji, Aliyu, Tynking.
Wannan itace waka tafarko da mawaki Lilin Baba ya saki a 2025 wanda yanzu haka zaku iya saurarenta. Idan har kun ji dadin zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section.