Hairat Abdullahi – Saurayina Ft. Lsvee Song 2023 Mp3 Download
Hairat Abdullahi ta kara sakin sabuwar waka ta soyayya mai suna “Saurayina” tare da mawaki Lsvee wannan waka itama tana daga cikin 5 da suke album dinta na “Da Raina Ep” na shekarar 2023.
Idan har kun ji dadin wannan waka muna da bukatar ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.