Hairat Abdullahi – Yazo Song 2024 Mp3 Download
Hairat Abdullahi ta kara sakin wata sabuwar waka ta soyayya mai suna “Yazo” wasu kuma suna cewa “Saurayi Yazo” wannan waka tana daga cikin wakokin hausa na soyayya masu dadi da suke tashe a manhajar TikTok.
Idan har wannan waka kun ji dadinta muna da bukatar ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.