TheCamboi – Albarka Mp3 Download
TheCamboi yazo da wata sabuwar waka mai suna “Albarka” itama wannan waka tana daga cikin jerin wakokin sabon album dinsa mai suna “Jaraba Boii Ep” na shekarar 2024.
Ita kuma wannan waka itace ta bakwai 7 acikin album din idan har kun ji dadinta ku ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasan wannan waka.