Umar M Shareef Lokaci Yayi Song 2023 Mp3 Download
Umar M Shareef yazo da sabuwar waka mai suna “Lokaci Yayi” wannan waka itace jigo acikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Lokaci Yayi Ep” na 2023.
Idan har kun ji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.