TK ADAM DORAYI – Bata Tsufa Mp3 Download
TK ADAM DORAYI ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Bata tsufa” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “KILLATACCIYA EP” na wannan shekara ta 2022.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna TK ADAM DORAYI – Bata Tsufa Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
TK ADAM DORAYI – Bata Tsufa Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.