Umar MB ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Fatima Zarah” Ft. Adam A Zango, Wannan waka na tabbata zata nishadantar da duk wani ma’abocin jin wakokin soyayya na hausa.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.