Matashin mawakin nan kuma wanda ya shahara wajen yin wakokin hausa hip pop wato YoungKido yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Bamger” tare da Chilling Boy.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.