Aminu ATA – Tashe Mp3 Download
Aminu ATA yazo da wata sabuwar waka mai suna “Tashe” itama wannan waka tazo da wani salo nadaban wanda mun tabbata zaku nishadanta da ita sosai.
Idan har wannan waka tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.