Ngulde New Song “Kaduna” Ft. Young Prblm 2025 Mp3 Download
Ngulde ya kara sakarwa masoyansa wata sabuwar waka mai suna “Kaduna” tare da mawaki Young Prblm wannan waka itama tana daya daga cikin wakoki (10) na sabon album dinsa mai suna “SABR Ep” na 2025.
Related For You: Ngulde – Lala Ft. Maidawa (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Arewa Tunes
- Facebook: Arewa Tunes
- YouTube: Arewa Tunes
- Twitter: Arewa Tunes
- Instagram: Arewa Tunes
- Telegram: Arewa Tunes
- TikTok: Arewa Tunes