Sadiq Saleh New Song “Bazan Rayuba” Ft. Fati Khaleel 2023 Mp3 Download
Sadiq Saleh ya kara fitowa da sabuwar waka ta soyayya mai suna “Bazan Rayuba” tare da mawakiya Fati Khaleel itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki 10 na sabon album dinsa mai suna “Darasul Auwal Ep” na 2023.
Related For You: Sadiq Saleh – Kiyi Dani (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Arewa Tunes
- Facebook: Arewa Tunes
- YouTube: Arewa Tunes
- Twitter: Arewa Tunes
- Instagram: Arewa Tunes
- Telegram: Arewa Tunes
- TikTok: Arewa Tunes