Sadiq Saleh New Song “Kin Tafi” Ft. Fati Khaleel 2023 Mp3 Download
Sadiq Saleh ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Kin Tafi” tare da mawakiya Fati Khaleel, itama wannan waka tana daga cikin wakoki 10 na sabon album dinsa mai suna “Darasul Auwal Ep” na 2023.
Related For You: Sadiq Saleh – Kece Kawai Ft. Aisha Sarari (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadin zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Arewa Tunes
- Facebook: Arewa Tunes
- YouTube: Arewa Tunes
- Twitter: Arewa Tunes
- Instagram: Arewa Tunes
- Telegram: Arewa Tunes
- TikTok: Arewa Tunes