Umar M Shareef “Na Kamu” Song 2023 Mp3 Download
Sauke Sabuwar Wakar Soyayya Mai Ratsa Zuciya “Na Kamu” Wannan Waka Tafito Ne Daga Wajen Fasiyi A Wajen Raira Wakokin Hausa “Umar M Shareef” Kuma Itama Wannan Waka Tana Daga Cikin Wakokin Album Dinsa “Lokaci Yayi Ep” Na 2023.
Idan Har Wannan Waka Itama Tayi Muku Dadi Zaku Iya Ajiye Mana Ra’ayoyinku Akanta A Wajen Comment Section Dake Kasa.