Abdul Asamg ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “KU BANI IN BAKU” Gaskiya wannan matashin mawaki yataka rawar gani a wannan waka saboda tayi sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.