Babban mawakin nan mai tasowa wanda ya shahara wajen yin wakokin soyayya na hausa wato Umar MB yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Kece“.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin.
No Comments
Very nice umar mb Allah yabiya Allah yaqara basira da zarfin tunani umar mb amana