Ngulde New Song “Munji (Wuyana Wuyana)” Ft. Ado Gwanja 2025 Mp3 Download
Ngulde ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Munji” wasu kuma suna cemata “Wuyana Wuyana” tare da mawaki Ado Gwanja itama wannan waka tana daya daga cikin wakoki (10) na sabon album dinsa mai suna “SABR Ep” na 2025.
Related For You: Ngulde – Daukaka Ft. Wizkay (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Arewa Tunes
- Facebook: Arewa Tunes
- YouTube: Arewa Tunes
- Twitter: Arewa Tunes
- Instagram: Arewa Tunes
- Telegram: Arewa Tunes
- TikTok: Arewa Tunes