Umar MB Ya Saki Sabon Album Dinsa Mai Taken Suna “Farin Wata Shakallo EP. Duk Cikin Wadannan Wakoki Babu Wakar Da Zaka Iya Cewa Bata Yi Ba Saboda Duka Sunyi Dadi.
Kuma Gabakidaya Wadannan Wakokin Yayi Sune Duk Akan Soyayya, Gaskiya Zanso Kusaurari Wadannan Wakoki.
Track list:
- Umar MB – Shakallo
- Umar MB – Zo Mu Zauna
- Umar MB – Sata
- Umar MB – Zabi
- Umar MB – Saurayi Na
- Umar MB – Yane
Wadannan Sune Sabbin Wakokin Umar MB Kuma Zaku Iya Sauke Su Acikin Wayarku Ta Android Cikin Sauki.
No Comments
yayi Dan uwana Allah yataimaka