Auta Mg Boy ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “So a Zuciya” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai taken suna “Farkon Kauna“.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.