Download song Magani by Salim Smart featuring Hairat Abdullahi.
Shahararar mawakin hausa Mai suna Salim Smart ya sako ma masoyan shi sabuwar waka mai suna Magani.
A wannan wakar ya hadu da Hairat Abdullahi domin samun kekkewar sauti mai dadi.
Ku danna Salim Smart – Magani ft Hairat Abdullahi akasa samun wannan waka a wayar ku.
Salim Smart – Magani ft Hairat Abdullahi Mp3 Download