Fitaccen mawakin Hausa Hip Hop wanda akafi sani da Lsvee ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Ubanka Ne“.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Lsvee – Ubanka Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Lsvee – Ubanka Ne Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.