Mawaki Feezy ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Balla” Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Feezy – Balla Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.