Hairat Abdullahi – Masoyi Song 2023 Mp3 Download
Hairat Abdullahi ta kara sakin wata sabuwar wakarta ta soyayya mai suna “Masoyi” a yanzu wannan waka tana daga cikin wakokin da suke tashe a TikTok kuma tana daga cikin album dinta na “Da Raina Ep” na shekarar 2023.
Idan har kun ji dadin wannan waka kuna da damar da zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.