Oga Abdul – Inji Baba Mp3 Download
Oga Abdul ya saki wata sabuwar waka mai suna “Inji Baba” wannan waka tana dauke da wasu magangnu da Baba Buhari akan yan Nigeria.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Oga Abdul – Inji Buhari Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Oga Abdul – Inji Buhari Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.