(AUDIO) Nazifi Asnanic – Uwata (My Mom) 2022
Nazifi Asnanic ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Uwata (My Mom)” duk da wannan tsohon mawaki yajima bai yi waka ba amma wannan waka tasa mutane da dama mamaki ganin yanda tayi dadi matuka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Nazifi Asnanic – Uwata (My Mom) Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Nazifi Asnanic – Uwata (My Mom) Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.