JB Yaseer “Mahbuba Ep” 2025 Download
JB Yaseer ya fitowa da masoyansa wani sabon kundin wakokinsa mai suna “Mahbuba Ep” wannan album yana dauke da wakoki na soyayya kusan guda 16 duk kuma sun yi dadi wanda sune kamar haka:-
TRACK LIST:
- JB Yaseer – Nakamu
- JB Yaseer – Kauna
- JB Yaseer – Na Shirya Auren Ki Ft. Jamila Baba
- JB Yaseer – Zo Gani Ft. Melery
- JB Yaseer – Murayu
- JB Yaseer – Tankade Ft. Fati Khaleel
- JB Yaseer – Marhababiki
- JB Yaseer – Abokai Bye Bye Ft. Abdul D One
- JB Yaseer – Janwuya
- JB Yaseer – Ruwan Rubutu Ft. Jamila Baba
- JB Yaseer – Ganina
- JB Yaseer -Zabina Ft. Murja Baba
- JB Yaseer – Mundace Da Juna
- JB Yaseer – Ameen
- JB Yaseer – Mahbuba
Wannan su ne iya wakokin da suke cikin sabon album din mawaki JB Yaseer wanda ya saka na 2025. Idan har kunji dadinsu zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.